Sharar gida mai guba

Sharar gida mai guba
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na shara da Sharar gida mai haɗari
Contributing factor of (en) Fassara Gurɓacewa
Has characteristic (en) Fassara toxicity (en) Fassara
Valley of Drums, wurin sharar gida mai guba a cikin Kentucky, Amurka, 1980.

Sharar gida mai guba, ita ce duk wani abuda ba a so ta kowane nau'i wanda zai iya haifar da lahani ko Illa, (misali ta hanyar shaka, hadiye, ko sha ta cikin fata). Yawancin kayayyakin gida na yau kamar su talabijin, kwamfuta da wayoyi suna ɗauke da sinadarai masu guba waɗanda za su iya gurɓata iska da gurɓata ƙasa da ruwa. Zubar da irin wannan sharar matsala ce babba ga lafiyar al'umma.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search